Abba Gida-gida
Sanata Barau Jibrin ya cika alkawarin raba Naira miliyan 16 wa iyalan Hausawan da aka kashe a Uromi na jihar Edo. Barau ya ce za a tabbatar a musu adalci.
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada rashin jin dadi kan kisan Hausawa 16 da aka yi wa a Uromi da ke Edo, inda ya nemi a tabbatar da cewa an hukunta waɗanda ake kama.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa an mayar da Sarkin Gaya kan kujerarsa saboda jajircewarsa da tawali'u a lokacin da aka tube shi a shekarar 2023.
Jama'a da dama a Kano sun bayyana fatan yadda rasuwar Galadiman Kano ya zaunar da Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Abbas a inuwa guda, za a ci gaba da hadin kai.
Bayan sanarwar rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, gwamnatin jihar ta soke gaisuwar Sallah da masarautun Rano da Karaye suka shirya kai wa gwamna.
Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya karbi wasu jiga jigan APC da suka sauya sheka zuwa NNPP daga karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano.
Basarake mafi dadewa a masarautar Kano kuma Galadiman Kano, Abbas Sanusi ya rasu. Ya rike mukamai da dama a fadar Kano kuma shugaban APC a Kano dansa ne.
Wasu daga cikin Kamawa sun bayyana rashin jin daɗin yadda gwamnati da Sarki Muhammadu Sanusi II suka gudanar da hawa bayan rundunar yan sandan jihar ta haramta.
Sarki Sanusi II ya jagoranci Hawan Nasarawa ta mota bayan hana bikin daba. Jama'a sun fito suna murna, wasu kuma sun bayyana rashin jin dadinsu kan hakan.
Abba Gida-gida
Samu kari