Abba Gida-gida
Malamin Musulunci, Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi kira ga gwamnatin Kano d ata tashi ta magance matsalar 'yan daba. Ya ce ba shi kwangilar magance daba a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yuauf na shirin kawo karshen rashin ruwa a wasu kauyuka da ke kananan hukumomi a cikin yan kwanakin nan.
Kungiyar Arewa Youth Merger Group (YMG) ta samu nasarar sulhunta kungiyoyin yan daba da ke gaba da juna da taimakon hukumomin tsaro da gwamnatin Kano.
A labarin nan, za a ji cewa uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta shirya zaben wasu daga cikin matan Kano a koya masu sana'ar soya kosai.
An ji cewa wasu mutane sun taru sun kashe wani mutum a karamar hukumar Ajingi a yankin Balare kan zarin ya saci babur a jihar Kano. Sun kona gawar shi.
Kungiyar Izalawan Kwankwasiyya ta bayyana cewa tana tare da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027 kuma ba za ta zabi Abba Kabir Yusuf ba kamar yadda Izala ta ce.
Gwamnatin Kano ta samu goyon bayan kungiyar Izala kan tazarcen Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 mai zuwa. Abba Kabir ya yi wa Izala godiya kan goyon bayan.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yaba da ci gaban taron zikrin Tijjaniyya, yana cewa al'ada ce da sarakunan na baya suka kafa bisa shawarar Sheikh Nasiru Kabara.
Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Abba Gida-gida
Samu kari