Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin da gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kafa a kan kwamkshinansa, Ibrahim Namadi ya kammala aiki kuma ya mika rahotonsa.
A labarin nan, za a ji cewa a cikin shekaru biyu da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta yi a Kano, ta samu abubuwa da dama da ya jawo cece-kuce kan salon mulkin Abba
Wasu rahotanni sun sake fitowa daga hukumar tsaro ta DSS game da Kwamishinan sufuri na Kano, Ibrahim Namadi bayan belin dilan kwaya da ake zargi a jihar.
A labarin nan, za a ji jam'iyya mai mulki a Kano, NNPP ta caccaki PDP tare da zargin cewa ita ce ta lalata abubuwa da dama a jihar tun a shekarun baya.
Karamin ministan gidaje da raya birane a gwamnatin Bola Tinubu daga Kano, Yusuf Ata ya ce APC na da shirin lashe gwamnan jihar a zaɓen shekarar 2027.
A labarin nan, za a ji yadda gwamantin Abba Kabir Yusuf ta kashe akalla N484m a kan gyaran wasu daga cikin makarantun jihar, kuma za a kara gyara wasu.
Hukumar kula da dabbobin dawa a Kano ta tabbatar da cewa Ahmed Idris yana da lasisin kiwon dabbobin kamar kada da zaki a gidansa kuma bai saba doka ba.
A labarin nan, za a ji yadda bidiyon da fitaccen ɗan gwagwarmaya, Ɗan Bello ya wallafa a shafin Facebook ya kai ga gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa hankalin wasu mazauna Kano ya fara kwanciya bayan hukumomi sun gano mesar da ta tsere daga gidan tsohon Akanta Janar na ƙasa.
Abba Gida-gida
Samu kari