Abba Gida-gida
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kano. An kama su bayan wanda suka sace ya gane daya daga cikin masu garkuwa da mutanen.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama masu garkuwa da mutane tare da bindiga 8 da sauran kayan maye da yan daba a watan Agustan shekarar 2025 da ya wuce.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nemi a dauki mataki a kan Gwamna Abba Kabir Yusuf kan zargin badakala.
A labarin nan, za a ji matakan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ɗauka a kan wasu daga cikin jami'anta da ake zargi da hannu dumu-dumu a rashin gaskiya.
Wasu mahara dauke da bindiga sun kai hari jihar Kano cikin dare sun harbe wani matashi har lahira. Sun kutsa gidan wani mutum sun sace matansa guda biyu a Kiru.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya wakilci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a daurin auren ɗan Namadi Sambo da aka yi a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin gwamnan Kano, Abdullahi Ibrahim Rogo ya maka mawallafin jaridar Daily Nigerian a gaban kotuna biyu bisa zargin bata masa suna.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani dan daba da ke Muhammad Isma'il da ake kira da Linga da ke zama barazana ga jama'a a jihar Kano da abokinsa.
A labarin nan, za a ji fitaccen lauya, Barista Abba Hikima da marubuci, Aliyu Jalal sun dura a kan gwamnatin Kano kan kare hadimin Abba daga zargin almundahana.
Abba Gida-gida
Samu kari