Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ICPC ta samu nasara a kotu bayan wasu jami'an gwamnatin Kano sun kai ta kotu domin hana ta gudanar da binciken tallafin karatu.
Yayin da ake mukabala tsakanin mawakan yabon Annabi SAW, Hukumar tace fina-finai ta Kano ta hana duk wani muhawara tsakanin mawakan a jihar saboda rikice-rikice.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta yi jimamin rasuwar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar da ya rasu, Alhaji Sadauki Kura.
A labarin nan, za a ji wasu lauyoyi biyu a Kano, Ahmed Musa da Ridwan Yunusa,sun ce ba su san da batun shiga shari'ar da gwamnatin Kano ke shirin yi da Jafar ba.
An kama wasu 'yan daba da suka yi shigar mata domin kai zafafan hare hare yankunan Kano da nufin kisan gilla. An kama su a unguwar Kurna da ke Kano.
Tawagar 'yan Najeriya mazauna Faransa sun ba Sanata Rabiu Musa Kwankwaso lambar yabo saboda yadda ya ke tallafawa mutane da tallafin karatu a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar ya bayyana cewa akwai bukatar a tabbatar wa kananan hukumomin yancin kansu don kawi ci gaba.
A yayin da Abdullahi Gandje ya kafa kwamitin binciken kwamandojin Hisbah 44 da aka kora a Kano, tsofaffin jami'an sun gana da Sanata Barau Jibrin a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar 'yan sandan Kano ta karyata cewa ta tsare wani dan jarida AbdulAziz Aliyu bisa zargin yada labari ba daidai ba a jihar.
Abba Gida-gida
Samu kari