Abba Gida-gida
Gwamnatin Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da ‘ya’yansa guda biyu da wasu kotu bisa zargin almundahanar N4.4bn kan aikin tsandauri a Dala.
Dan jam'iyyar APC, Garba Kore ya ce sun shirya tsaf domin kwace mukin jihar Kano a 2027 wajen Abba Kabir Yusuf. Ya ce Kwankwaso ya fi jama'a a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta bayyana jin dadi bayan ta samu sabuwar lamba a fannin kula da muhalli, ta samu dawo wa ta 4 daga 35.
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
A labarin nan, za a ji martanin da Kwamishinan 'yan sandan Kano, CP Ibrahim Bakori ya yi bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da zarge shi da ci masa fuska.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya ce Abba Kabir Yusuf gwamna ne na kowa da kowa inda ya shawarce shi da ya ja kunnen mukarrabansa da ke zagin yan Izalah.
Shugaban Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce ya kamata a kawo hujja kan maganar da Shekh Lawan Triumph ya yi a Kano aka ce ya yi batanci ba siyasa za a yi ba.
Yayin da ake shirin sake auren gata a Kano, wasu mazan aure a jihar sun roƙi Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haɗa su cikin shirin bikin aure na gwamnati domin ƙara mata.
A 'yan kwanakin nan, an samu karuwar cece-kuce a Jihar Kano a kan batutuwa uku da su ka bata wa jama'a da dama rai, daga cikinsu, har yanzu ana batun Malam Triumph.
Abba Gida-gida
Samu kari