Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa malamin addinin musulunci a Kano, Sheikh Musal 'Kasiyuni Sheikh Nasiru Kabara ya yi zafafan kalamai a kan yadda gwamnati ta raba mukamai.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya umarci dukkan sarakunan gargajiya da su ci gaba da gudanar da bikin hawan dawaki domin kare al’adu da martabarta.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wa Bola Tinubu, Obasanjo, IBB, Atiku, Jonathan, Abba Kabir godiya kan taya shi murnar cika shekara 69 da haihuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu karin lambar yabo, wannan karon daga kungiyar Injiniyoyi ta NICE saboda ingantattun aiki a Kano.
Wasu mutanen Kano da ke zaune a karamar hukumar Shanono sun koka kan hare haren 'yan bindiga da suke shigo musu daga Katsina. Sun nemi agajin Abba da Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa shi ne juya gwamnatin Abba Kabir Yusuf kamar yadda ke ta zargi a baya-bayan nan.
Sanatta Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da yasa ya gagari masu a ciki da wajen Kano da masu kambun baka yayin ganwa da shugabannin ALGON a Kano.
Gwamna Abba Yusuf ya ce babu wanda zai iya raba shi da jagoransa Rabiu Musa Kwankwaso, yayin da aka yi bikin murnar cikar Kwankwaso shekaru 69 a Kano.
Fitaccen malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Ibrahim Aliyu, ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya dakatar da gangamin Yaumul Rasul a jihar Kano.
Abba Gida-gida
Samu kari