Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin jagororin AADC a Kano, Ibrahim Ali Amin ya fusata bayan Ganduje ya ki jin magana game da kafa Hisbah Fisabilillahi.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari jihar Kano cikin dare sun sace mutane 5. Jami'an tsaro sun tabbatar da sace mutanen da aka yi a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haramta kafa kungiyar Hisbah da Abdullahi Ganduje ya ce zai kafa a jihar Kano. Abba ya ce hakan barazana ne ga jihar Kano.
Yunkurin Dr. Abdullahi Umar Ganduje na kafa sabuwar Hisbah mai zaman kanta ya tayar da ce-ce-ku-ce, yayin da wasu ’yan siyasa ke barazanar kai batun kotu.
Sanata Barau Jibrin ya karbi mutanen kananan hukumomin Bagwai da Shanono a Abuja. Mutanen sun amince da Barau ya fito takarar gwamna a APC a Kano a 2027.
Jita-jitar komawar Gwamna Abba da Rabiu Kwankwaso zuwa APC na kara karfi, yayin da masana ke gargadin cewa matakin zai canza taswirar siyasar Kano kafin 2027.
Gwamnatin Abba Yusuf za ta dauki karin malamai 4,000 domin rage cunkoso da inganta karatun firamare, tare da magance matsalar rashin zuwan yara makaranta.
Kungiyar lauyoyin Kano ta shigar da korafi gaban shugaba Bola Tinubu da NSA, Nuhu Ribadu game da shirin Abdullahi Ganduje na kafa sabuwar Hisbah a Kano.
Kano ta shiga gaban sauran jihohin Najeriya bayan kungiyar gwamnoni ta yaba mata kan ware fiye da N400bn—kashi 30% na kasafin 2026—don inganta ilimi da gyare-gyare.
Abba Gida-gida
Samu kari