Abba Gida-gida
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ziyarci wasu kananan hukumomin Kano da ke fama da barazanar 'yan bindiga. Ya gana da jami'an tsaro da jama'ar yankunan.
Gwamnatin Kano ta yi magana bayan korafi game da sake bullar 'yan acaba a jihar bayan hana su. Masu korafi sun nemi hana acaba saboda bullar rashin tsaro a Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce suna cigaba da da saka ido kan tsaron Kano bayan fara kai harin 'yan bindiga. Ya ce ba wata babbar barazana ake ciki ba.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Hukumar Tallace-Tallace da Saka Alamu ta Kano, Kabiru Dakata ya zargi tsohon gwamna Abdullahi Ganduje da yi wa Kano zavin kasa.
A labarin nan, za a ji yadda Sanata Barau I Jibrin ya dauki zafi bayan gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta zarge shi da kalaman da za su iya dagula matsalar tsaro a Kano.
Gwamnonin jihohin Kano, Bauchi, Gombe, Neja da Bauchi sun halarci jana'izar Dahiru Usman Bauchi. Kashim Shettima, Atiku Abubakar da Nuhu Ribadu sun je sallar.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi tir da yunƙurin tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi wa hukumar Hisbah kishiya.
Kungiyar tarayyar Turai (EU) ta halarci wani taro domin karfafa mata a jihar Kano. EU ta goyi bayan shirin farfado da kamfanonin yadi a Kano wajen karfafa mata.
Jam'iyyar APC ta gargadi ministan gidaje, Yusuf Ata kan tallata takarar Sanata Barau Jibrin a Kano a 2027. Shugaban APC ya ce za su iya daukar mataki a kansa.
Abba Gida-gida
Samu kari