Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Ministan Tinubu, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa suna maraba da duk wani yunkuri na sauya sheƙar Abba Kabir Yusuf.
A labarin nan, za a bi cewa hadimin Gwamnan Kano, Ibrahim Rogo ya jagoranci gudanar da taron mai ruwa da tsaki a NNPP da Kwankwasiyya don neman komawa APC.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar ‘yan majalisar Kano guda biyu da suka rasu bayan gajeriyar jinya a wannan mako.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi ta'aziyyar rasuwar 'yan majalisar Kano biyu a rana daya. Sarki Aliyu Daneji da Hon. Aminu Sa’adu Ungoggo sun rasu a Kano.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ba Fa'izu Alfindiki Naira miliyan 7 bayan zargin Abba Kabir Yusuf da tauye masa hakki bayan gama aiki.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yunkurin samar da wata runduna ta musamman da za ta rika sintiri a iyakokin jihohin Arewa maso Yamma.
A labarin nan, za a ji tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shawarci rundunar yan sanda da ta janye yan sandan da ke tsaron Aminu Ado Bayero.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da dakarun tsaron jiha domin taimaka wa sauran hukumomi yakar manya da kananan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NNPP na iya fuskantar karin matsala bayan tsagin su Mas'ud Doguwa ya yi tir da baban taronsu na kasa.
Abba Gida-gida
Samu kari