Abba Gida-gida
Dan majalisar wakilai, Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya tattauna da Abba Kabir Yusuf kan maganar komawa APC. Ba a tattauna batun Rabiu Kwankwaso ba a ganawar.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyya mai mulki a Kano, ta sanar da dakatar da Alhaji Sammani Ungogo daga Shugaban dattawan yankin kan kin bin umarni.
Shugabar karamar hukumar Tudunwada kuma shugabar ciyamomin Kano a ALGON, Hajiya Sa'adatu Salisu Abdullahi ta ce za su shiga APC domin taimakon talakawa.
Yayin da wasu ciyamomin Kano suka yi kira ga Abba Kabir Yusuf ya shiga APC, shugaban karamar hukumar Tsanyawa ya gana da Rabiu Musa Kwankwaso a Kano.
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ba zai ja da baya ba kan kokarin shiga APC ko da zai yi sabani da Sanata Rabiu Kwankwaso a NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa AbdulMajeed Dan Bilki Kwamanda ya yi zargin cewa tsagin tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje zai haɗe da Abba Kabir Yusuf a takarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano, Dr. Hashimu Dungurawa ya gamu da fushin mutanensa bayan an zarge shi da tayar da fitina.
Shugabannin ƙananan hukumomi da masu ruwa da tsaki na NNPP a Kano sun yi kiran gaggawa ga Kwankwaso da Gwamna Abba su dawo APC domin dorewar ci gaban jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai iya sanar da sauya sheka daga NNPP zuwa APC a cikin 'yan kwanaki masu zuwa.
Abba Gida-gida
Samu kari