Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
A labarin nan, za a ji gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da tsohon gwamna kuma jagoran NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso sun ja hankalin Shugabannin jam'iyya na ƙasa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda jam'iyyar hamayya ta APC ta ji zafin sauyin sheka daga wasu daga cikin 'ya'yanta ke yi zuwa wadansu jam'iyyun hamayya a kasar nan.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan amincewa da kashe ₦47bn domin kammala aikin titin Wuju-Wuju da aka dade ana jira.
Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da kafa Hisbah mai zaman kanta a jihar Kano. An dakatar da Hsibar Ganduje ne bayan zama da DSS da 'yan APC a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin jagororin AADC a Kano, Ibrahim Ali Amin ya fusata bayan Ganduje ya ki jin magana game da kafa Hisbah Fisabilillahi.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari jihar Kano cikin dare sun sace mutane 5. Jami'an tsaro sun tabbatar da sace mutanen da aka yi a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haramta kafa kungiyar Hisbah da Abdullahi Ganduje ya ce zai kafa a jihar Kano. Abba ya ce hakan barazana ne ga jihar Kano.
Abba Gida-gida
Samu kari