Abba Gida-gida
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje, ya dawo Najeriya daga Dubai, yana shirin karfafa hadin kai da rajistar mambobi ta intanet a fadin kasa.
Rikici ya barke tsakanin Kwankwaso da Gwamna Abba Yusuf yayin da wasu 'yan NNPP ke shirin shiga APC a Kano. Kwankwaso ya ce a biya su wahalar da suka yi.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu saɓani a tsakanin matatar Dangote da yan kasuwa kusan 20 da ke sayen mai kai tsaye daga matatar saboda batun farashi.
Shugaban jam'iyyar NNPP na Kano ya gargadi Gwamna Abba Kabir Yusuf kan barin jam'iyyar, yana mai bayanin cewa jam'iyyar ta fi cika ka'idojin doka a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Kano ta samu nasarar doke wasu jihohi, inda ta yi sama a jerin wadanda suka samu ci gaba a bangaren muhalli.
Rikicin siyasa ya barke tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sanata Rabiu Kwankwaso a Kano, yayin da sauya sheka daga NNPP zuwa APC ke jefa jam’iyya cikin ruɗani.
A labarin nan, za a ji duk da maganganu da suka yi yawa na sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC, an gano wasu daga cikin kwamishinansa a gidan Kwankwaso.
A labarin nan, za a yi yadda Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, tsohon ɗan takarar Shugaban Kasar nan ya bayyana irin siyasar da ya ke buga wa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Yusuf Sharada, daya daga cikin hadiman Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fadi dalilai biyu da ya sa ake son komawa APC.
Abba Gida-gida
Samu kari