Abba Gida-gida
A labarin nan, za a ji cewa manyan Kano da hukumomin tsaro sun yi alkawarin bibiya da tabbatar an yi adalci a kisan da aka yi wa wasu bayin Allah bakwai a Kano.
Jama'a sun fara kira da a taimakawa Malam Bashir Haruna da aka kashe matarsa da 'ya'yansa shida a jihar Kano. Barista Abba Hikima na cikin wadanda suka yi kiran.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fitar da sanarwa yana yaba wa dakarun Kwankwasiyya masu kare akidar Kwankwasiyya a kafafen sada zumunta Abba na shirin shiga APC.
A labarin nan, za a ji cewa ma'aikatar shari'a a Kano ta tabbatar da cewa za ta yi tsayin daga wajen a yi adalci ga Fatima Abubakar da 'ya'yanta da aka kashe.
Yan majalisar jihar Kano, Hon. MB Aliyu da Hon. Usman Kiru sun bayyana ra'ayoyinsu kan zaben 2027 da jita-jitar sauya shekar Abba Kabir zuwa APC.
Shirin sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ya samu tangarda, yayin da shugabannin APC suka ki amincewa da bukatar tikitin takara kai tsaye.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana takaici marar misali a kan kashe wata baiwar Allah da yaranta shida har gida a jihar Kano.
Bashir Ahmad ya magantu kan rikicin siyasa a Kano bayan zargin yiwuwar sauya shekar gwamna zuwa APC inda ya yi gargadi kan matsalar rashin tabbas da ake fama da ita.
Gwamnatin Kano ta karyata wani rahoto da ya ce Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin dakatar da harkokin gwamnati a jihar. Ta ce komai na tafiya lafiya.
Abba Gida-gida
Samu kari