Abba Gida-gida
Yayin da ake shirin karbar Abba Kabir zuwa APC, teloli da ’yan kasuwar yadudduka a Kano na samun cunkoson aiki bayan karuwar bukatar kayan jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sa labule da yan majalisun jiha, sun yanke ranar da zai tattara ya bar NNPP zuwa jam'iyyar APC.
Jam’iyyar APC a Kano ta tanadi katin mamba mai lamba 001 domin Gwamna Abba Kabir Yusuf yayin fara rajistar kati, tare da jinkirin gudanar da aikin.
A labarin nan, za a ji cewa APC reshen jihar Kano ta fara yi wa magoya bayanta rajista duk da har yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf bai sauya sheka ba.
Ma'aiakatan kamfanin rarraba wuta na KEDCO sun tsunduma yajin aiki a jihar Kano. Lamarin ya jawo dauke wuta a Kano da kewaye. KEDCO ya karyata zargin ma'aikatan.
Hadimin Abba Kabir Yusuf, Salisu Yahaya Hotoro ya sanar da fitar shi daga tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ya ke jagoranta a jihar Kano.
An gurfanar da malamin Musulunci, Sheikh Ibrahim Isa Makwarari a kotun Kano kan zargin karkatar da filayen gwamnati da na al'umma. Ana zargin shi da laifuffuka.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya kira Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan hukuncin kisa don rage kisan kai a jihar, yana jaddada adalci da tsaro.
Dan siyasa Aminu Lawal Sufi ya bayyana damuwa akan dambarwar siyasar Kano da rabuwa da Rabiu Kwankwaso, yana jaddada hakan alheri ne ga Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Abba Gida-gida
Samu kari