Abba Gida-gida
Kwamishinan yada labaran jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana cewa da shi ne mataimakin gwamna da bai yarda da sauya sheka ba da ya yi murabus.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa nan gaba kadan za a kawo karshen rikicin masarautar Kano tsakanin sarakuna Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero.
Jam'iyyar APC da Abdullahi Umar Ganduje sun yi martani kan cewa Abba Kabir Yusuf ba zai yi nasara ba a zaben 2027. Ganduje ya ce Allah ne ke ba da mulki a mutum ba.
Rabiu Musa Kwankwaso ya nuna takaici bayan Abba Kabir Yusuf ya fice daga NNPP zuwa APC, ya bayyana cewa wannan karyewar zuciya ce ga jam'iyyar NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da nadi da karin girma ga mutane akalla bakwai a cikin gwamnati domin inganta aiki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf a Kano ta mayar da hankali a kan ayyukan da za su ciyar da mazauna karkara da yankinsu a gaba.
Jagora a NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa Abba Kabir Yusuf ya yi butulci mafi girma a tarihin duniya. Buhari ya taka rawa wajen nasarar Abba a kotu bayan zabe.
Buba Galadima ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rabu da Sanata Rabiu Kwankwaso, ya bayyana sauya shekar zuwa APC a matsayin cin amana ga NNPP da al'ummar Kano.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya bude kofar sulhu da jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso bayan karbar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC.
Abba Gida-gida
Samu kari