Abba Gida-gida
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC, amma mataimakinsa Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ƙi bin sa, lamarin da ya jefa siyasar jihar cikin rikici.
Shugaban malaman Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya yi magana kan makomar siyasar Kano, inda ya furta cewa a ci dadi lafiya bayan sauya shekar Abba Kabir.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zabi 'yan APC da za su fafata da mutanen Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben cike gibi na majalisar dokokin jihar Kano.
Sanata Barau I Jibrin ya sauya sunan kungiyarsa ta Tinubu Barau ya sanya Abba Kabir Yusuf a ciki. Ya ce ya yi haka ne domin nuna goyon baya ga gwamnan.
A labarin nan, za a bi cewa Shugaban hukumar alhazai na jihar Kano ya sanar da raba gari da gwamnatin Abba Kabir Yusuf bayan Gwamna ya rabu da NNPP.
A labarin nan, za a j cewa Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso, dan jagoran Kwankwasiyya na kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya yi murabus daga gwamnatin Kano.
Ana shirye-shiryen sauya shekar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An hango hotunan Abdullahi Ganduje, Sule Garo Barau Jibrin da 'yan APC, babu na Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya baro Birtaniya domin karban Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC bayan ya bar NNPP.
Gwamnatin Kano ta cewa nasara a siyasar jihar ta dogara ne da aiki tukuru ba wani abu ba, ta jawo aya da hadisi kan nasarar Abba Kabir bayan rabuwa da Kwankwaso.
Abba Gida-gida
Samu kari