Bola Tinubu
Shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Shugaba Bola Tinubu ya nada sabon shugaban hukumar CAC.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya mika takardar sauka daga mukamainsa domin neman takarar gwamnan jihar Bauchi a zaben 2027 mai zuwa.
'Yan Najeriya sun fara tambayoyi game da wani dan Amurka mai suna Alex Birbir da ke yawo a kauyukan Najeriya musamman bayan kai hari jihar Filato.
A labarin nan, za a ji cewa, tsohon dan takarar gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da cewa ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da bude asusun tallafawa sojoji da iyalansu, inda ya sadaukar da dukkan albashinsa tun hawan mulki a matsayin kudin somin-tabi.
Malaman addinin Musulunci sun yi wa shugaba Bola Tinubu saukar Kur'ani sau 111 yayin da ya cika shekara 74 da haihuwa a masallacin kasa da ke Abuja.
Sarkin Iwo, Oba Abdulrosheed Akanbi ya ce saboda jin dadi, akwai alamun 'yan Najeriya za su roki a gyara kundin tsarin mulki domin ba Tinubu damar wuce wa'adi biyu.
Shugaba Bola Tinubu ya cika shekaru 74, inda ya mika sakon godiya ga 'yan Najeriya tare da bayyana cewa an fara ganin haske a karshen ramin wahalar da kasar ke ciki
Ministan Abuja Nyesom Wike ya bayyana aniyarsa ta marawa Shugaba Tinubu baya a zaben 2027, lamarin da ya janyo rarrabuwar kawuna a jam'iyyar PDP.
Bola Tinubu
Samu kari