Bola Tinubu
Ƙungiyar Tijjaniyya ta buƙaci mabiya ta miliyoyi su kauce wa furuci da zai iya dagula shari’ar Sheikh Abdulkadir Sani Khalifa, tare da ƙarfafa su dage da addu’o’i.
Majalisar wakilan Najeriya ta tattauna kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar ta neman sake ciyo bashin $516.3m. Majalisar ta amince da bukatar.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar ta'addancin Boko Haram ta yi wa gwamnatin Najeriya barazana da cewa za ta hallaka mutanen da ta yi garkuwa da su.
A labarin nan, za a ji cewa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da wasu daga cikin abubuwan da ya tattauna a baya da shugaba Bola Tinubu ya kira shi Abuja
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an tsaro sun fitar da yan jarida daga harabar babbar kotun tarayya tun kafin fara zama kan wadanda ake zargi da kitsa juyin mulki.
Sakataren LSPHCB ya tabbatar da cewa matakan kariya daga COVID-19 na nan daram a Legas, yayin da ake jiran sabbin alluran rigakafi daga Gwamnatin Tarayya.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nemi afuwar jiga-jigan APC kan mulkinsa na shekaru bakwai, an ga yana zubar da hawaye a wurin taro a Maoduguri.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Bola Tinubu
Samu kari