Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde da yammacin ranar Alhams, sun shiga ganawar sirri a fadar shugaban kasa.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya ve yana da yakinin Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu nasara a zaben 2027 saboda dabarun da suka tsara.
Kungiyar matasan APC Arewa ta Tsakiya ta gargaɗi cewa cire Kashim Shettima daga tikitin Tinubu zai jefa jam'iyya cikin mummunan kuskure a zaɓen 2027.
Wasu manyan jami'an hukumar alhazai ta kasa, NAHCON na son shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauke Sheikh Abdullahi Saleh Usman Pakistan a shugabanci.
Rahotannin da ke shigowa sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya ganawa da jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwanwaso a Aso Villa.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gana da Bola Tinubu a Abuja don tattaunawa kan tsaro da hadin gwiwa, yayin da jita-jitar sauya sheka zuwa APC ke kara yaduwa.
A labarin nan, za a ji cewa alkaluma daga hukumar RMAFC sun bayyana wa 'yan Najeriya adadin kudin da ake biyan Shugaban Kasa da sauran jami'a a matsayin albashi.
Tsohon shugaban APC, John Odigie-Oyegun ya bayyana matakan da za a dauka domin ruguza jam'iyyar APC a zaben 2027. Oyegun ya karbi 'yan LP zuwa ADC a Edo.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya warware suk wata matsala da ta hana Gwamna Abba Kabir Yusuf shiga APC a ganawar da suka yi a fadarsa da ke Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari