Bola Tinubu
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya karɓi bakuncin uwargidan shugaban ƙasa, Oluremi Tinubu domin ƙaddamar da rabon motocin shinkafa 100 da tallafin Naira biliyan 1.2.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da $2.99bn domin gudanar da ayyukan layin dogo a jihohi guda uku.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sabon nadi a gwamnatinsa. Shugaba Tinubu ya nada Joseph Olasunkanmi Tegbe a matsayin sabon Ministan lantarki.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar dokokin Amurka ta amince da wasu sababbin dokoki da za su saka linzami kan tallafin kudi da ƙasarsu ke aiki wa Najeriya.
Mai neman takarar gwamnan jihar Legas karkashin inuwar jam'iyyar APC, Abdulaziz Jandor, ya janye. Ya bayyana cewa ya goyi bayan zabin Shugaba Tinubu.
Fadar shugaban kasa ta sanar da sallamar Saidu Mohammad daga matsayin shugaban NMDPRA daga aiki a daidai lokacin da yake halartar taro a kasar Jamus.
Mai neman takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar APC a jihar Legas, Samuel Ajose ya musanta cewa ya amince Obafemi Hamzat ya zama dan takarar jam'iyyar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ba z ata daina ciyo bashi ba matukar akwai bukatar hakan, ya ce karbo aron kudi ba aibu ba ne.
Bola Tinubu
Samu kari