Bola Tinubu
Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya dauko hanyar cigaba wajen gina kasa bayan nasarar 2023 kuma ba za su bar yan adawa su mayar da kasa baya ba a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin matan jami'an da ake zargi suna da hannu a shirin kifar da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu sun nemi a yi adalci.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zama dan takarar shugaban kasa na APC a zaben 2027 bayan samun kuri’u kusan miliyan 11 a zaben fidda gwani da aka gudanar.
Shugaba Bola Tinubu ya samu tikitin takarar APC ba tare da wata hamayya mai ƙarfi ba, yayin da hankula suka koma kan wanda zai zama mataimakinsa a 2027.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya lashe jihohi 19 a zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC, yayin da rahotanni suka nuna ya samu kuri’u 100% a jihar Borno.
Tsohuwar minista Nkeiruka Onyejeocha ta yabawa APC kan yadda aka gudanar da zaben fidda gwani cikin lumana, tana cewa hakan ya nuna goyon bayan jama’a ga Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu kuri’u 915,840 a zaben fidda gwani na APC a Kano da Borno gabanin babban zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya yi ikirarin cewa zaben fitar da gwanin APC na nuna har yanzu talakawan Najeriya na tare da shugaban kasa, Bola Tinubu.
An fara tattara sakamakon zaben fitar da gwanin APC na takarar shugaban kasa wanda aka kece raini tsakanin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Stanley Osifor.
Bola Tinubu
Samu kari