Bola Tinubu
Wata kungiyar masu goyon bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun aika da sakon gargadi ga shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC ta ayyana shirin taya kungiyar malaman jami'o'i ta kasa, ASUU gagarumin yajin aiki a kasar na .
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana makudan kudaden da hukumar EFCC ta samu nasarar kwatowa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika da sakon gargadi ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Mai girma Bola Ahmed Tinubu, kan batun juyin mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya madugun Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso murnar cika shekara 69 a duniya, ya ce har yanzu jagoran NNPP abokinsa ne.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris, ya yi tsokaci kan batun yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya nuna cewa akwai wata a kasa.
Majalisar tarayya ta gabatar da wasu kudirori gaban shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin neman amincewarsa da rattta musu hannu. Sai dai bai yi hakan ba.
Kungiyoyin shiyyoyin a kasar nan sun yi Allah wadai da duk wani tunani da zai kai ga batun juyin mulki a Najeriya, suna cewa zai zama koma bayan gaske.
Ana bincken tsohon gwama daga Kudancin Najeriya kan zarginsa da hannu a shirya wa shugaba Bola Ahmed Tinubu juyin mulki. An kama wasu sojoji kan lamarin.
Bola Tinubu
Samu kari