Bola Tinubu
Bola Tinubu ya bukaci masu yakin neman zabensa su bayyana nasarorin gyare-gyaren gwamnatinsa, yayin da shugabannin APC ke goyon bayan sauyi da kasar Najeriya.
Gwamnan Adamawa, Umaru Fintiri, ya fice daga PDP zuwa APC, yayin da wasu ‘yan majalisa 14 suka ajiye mukamansu. APC ta bayyana shirin karɓar masu sauya sheka.
Fadar shugaban kasa ta taso 'yan adawa a gaba kan sukar da suke yi wa dokar zabe ta shekarar 2026. Ta bayyana cewa abubuwan da suke fadi ba daidai ba ne.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya roki gwamnatin tarayya ta kara karfafa yaki da ‘yan bindiga, yayin da mutane dubun-dubu suka tsere zuwa Gombe bayan hare-hare.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ya yi gargadin cewa gwamnatin jam'iyyar APC na iya kai 'yan Najeriya makura. Ya ce za a iya kawar da ita.
Tsohon hadimin Gwamna Abba Kabir, Hon. Abba Dala ya nuna damuwa kan kashe-kashe da ake yi a Arewacin Najeriya inda ya gargadi sake zaben APC a wani tsohon bidiyo.
Fasto Ayodele ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai yi manyan sauye-sauye a gwamnatinsa kafin 2026, yana mai tabbatar da cewa suna da nasaba da zabe na 2027.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar CAC na kasa, Hussaini Ishaq Magaji, SAN daga mukaminsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabon shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya. Tinubu ya bukaci ya yi jagoranci cikin gaskiya da kwarewa.
Bola Tinubu
Samu kari