Bola Tinubu
Sanata Seriake Dickson da ke jagorantar NDC a Najeriya ya bayyana cewa za a iya kifar da Bola Tinubu a zaben 2027 idan aka yi zabe na adalci da gaskiya.
Fadar Shugaban Kasa a Najeria ta kare kananan sana'o'i, tana cewa akwai mutunci a cikinsu kuma kalaman Sanata Oluremi Tinubu sun karfafa dogaro da kai.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar ya nuna fargabar cewa gwamnatin Bola Tinubu na shirin maida Najeriya mulkin jam'iyya daya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsaza ta yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da nasara APC a kowane mataki a zaben 2027.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da kokarin hana shi takarar shugaban kasa a 2027, amma ya ce babu abin da zai dakatar da burinsa.
Snata Muhammad Ali Ndume ya ce daya daga cikin manyan matsalolin da Tinubu ke fuskanta ita ce wadanda ke tare da shi ba su iya fada masa gaskiya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Ministan yada labarai Mohammed Idris ya ce Shugaba Tinubu na shirin inganta walwalar ma’aikatan bangaren yada labarai domin kara bunkasa ayyukan gwamnati.
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Bola Tinubu
Samu kari