Bola Tinubu
Masu zanga-zangar Afrika ta Kudu sun fara fatattakar bakin haure daga Najeriya da kasashe bayan cikar wa'adin ranar 30 ga watan Yunin 2026 da suka ba bakin haure.
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Wike, yana cewa ya fahimci manufar gwamnatinsa, tare da yabawa ayyukan more rayuwa da aka aiwatar a Abuja da ƙananan hukumomi.
Wani masoyin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Khamis Musa Darazo, ya buƙaci a ƙara wa shugabannin Hukumar Kwastam ta Najeriya wa'adin aiki domin kawo ci gaba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Peter Obi, ya mika bukatarsa ga hukumar INEC. Peter Obi ya bukaci a bayyana takardun karatun 'yan takara.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce ba ta ɗauki dan takarar NDC, Peter Obi a matsayin barazana ga gwamnatin Bola Tinubu ko zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Jigon jam'iyyar NDC mai adawa, Buba Galadima, ya yi gargaɗi cewa kafa 'yan sandan jihohi na iya zama barazana ga dimokuraɗiyya da haɗin kan Najeriya.
Uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta yi martani dangane da sukar da ake yi mata kan bada jarin kasuwa ga mata masu kananan sana'o'i.
Gwamnatin Najeriya ta bukaci 'yan kasuwa su sauke farashin man fetur bayan saukar farashin danyen mai a Najeriya. Ministan mai ne ya yi kiran a Abuja.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Bola Tinubu
Samu kari