Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana matsayar Obi da Kwankwaso a siyasar Arewacin Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa manyan jam'iyyun adawa a Najeriya sun yi martani ga kalaman fadar shugaban kasa da ta ce kila an yi kutse a cikin jami'an tsaro.
Kungiyar OAIC ta bukaci Tinubu ya yi watsi da kudirin FRSC da ke hukunta wa'azi a motocin haya, tana cewa ya saba da 'yancin addini da kundin tsarin mulki.
Mazauna Lata Nna a Kwara sun roki Bola Tinubu ya dauki matakin gaggawa kan hare-haren 'yan bindiga, sace-sace da sauran laifuka da suka addabi yankin.
Jam'iyyar ADC ta bukaci Shugaba Bola Tinubu ya sauya manufofin tattalin arziki ko ya sauka, tana mai zargin gwamnatin APC da ƙara talauci da yunwa.
Jam'iyyar APM ta yi hasashen cewa Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, zai doke Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2027, yayin da APC ta yi watsi da ikirarin.
Rikici ya ɓarke kan shugabancin BCDA bayan an ce Dr Abdulrazak Namdas bai karɓi takardar naɗinsa ba duk da sanarwar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa masu neman takara da ke adawa da sakamakon zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a jihar Oyo za su ga shugaban kasa Tinubu.
Wata ƙungiyar siyasa ta Kudu ta bukaci ADC ta zaɓi ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa mai karɓuwa domin ƙarfafa damar Atiku Abubakar a zaɓen 2027.
Bola Tinubu
Samu kari