Bola Tinubu
Jam'iyyar ADC ta bukaci Majalisar Tarayya ta binciki ko Shugaba Bola Tinubu na da cikakkiyar lafiya da ikon gudanar da mulkin Najeriya bisa kundin tsarin mulki.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya gode wa Shugaba Bola Tinubu kan sake tsayar da Kashim Shettima takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027.
Jakadan Najeriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Jimoh Ibrahim, ya ce jita-jitar cewa Bola Tinubu zai fuskanci kama a Amurka karya ce, babu hujjar doka.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin rage talauci a Najeriya da za a kashe dala biliyan 3.05. Ministoci sun fadi yadda za a ba da tallafin.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana cewa yana son a samawa Bola Tinubu kuri'a miliyan 1 a zaben 2027. Ya kafa kwamitin sulhu a APC.
Atiku Abubakar ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027, yana mai danganta hakan da gazawar gwamnati da rikice-rikicen shugabanci.
Shugaba Bola Tinubu ya mika wa Kashim Shettima, takardar da ta tabbatar da tsayar da shi takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe karkashin APC.
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron Majalisar Dinkin Duniya na 81 a New York, inda zai tattauna kan tsaro, sauye-sauye da hadin gwiwar kasa da kasa.
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Bola Tinubu
Samu kari