Bola Tinubu
Amurka ta kakaba harajin 12.5% kan kayayyakin Najeriya bisa zargin gazawa wajen hana kayayyakin aikin tilas, yayin daTrump ya tsaurara matakan kasuwanci.
Fadar shugaban kasa ta yi martani mai zafi ga Alhaji Atiku Abubakar kan daukar hayar kamfanin da ya kai bayanan kwace kadarorin Shugaba Bola Tinubu a Amurka.
Sanatan Amurka Ted Cruz ya caccaki jami’an gwamnatin Najeriya, yana ikirarin cewa maimakon daukar matakan tsaro na gaskiya a kare kiristoci, an maida abin yakin baka
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da ƙara rundunonin sojin Najeriya zuwa 12 tare da ɗaukar sabbin sojoji 28,000 domin ƙarfafa tsaro a faɗin ƙasar.
Khamis Musa Darazo ya bukaci a daina siyasantar da tsaro, ya yabawa Ministan Tsaro Christopher Gwabin Musa tare da neman hadin kan 'yan Najeriya.
Tsohon gwamnan Legas, Babatunde Fashola, ya ce ya fi son ba Tinubu shawara a sirrance maimakon sukar gwamnatinsa a bainar jama’a saboda yana da damar tuntuɓarsa.
A labarin nan, za a ji yadda kasar nan ta ke kara kashe miliyoyin Naira a kan zargin Amurka da Donald Trump na cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ce Bola Ahmed Tinubu da yan Najeriya na bukatar a samu cikakken bayani kan hukumar PFIPC.
Atiku Abubakar ya kalubalanci ware Naira biliyan 22.15 domin fadoji 106, yana bukatar gwamnati ta bayyana hujjar doka da cikakken bayani kan kasafin.
Bola Tinubu
Samu kari