Bola Tinubu
Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu kan jagorancinsa wajen yaƙi da ’yan ta’adda, yana mai cewa Amurka za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da Najeriya.
Gwamna Siminalayi Fubara ya goyi bayan Rainbow Coalition, ya mara wa Tinubu takarar wa'adi na biyu da Kingsley Chinda, tare da shawarar magoya bayansa su.
Atiku Abubakar ya ce saɓanin bayanan OAGF da CBN kan asusun hukumar PFIPC ya jefa gwamnatin Bola Tinubu cikin babbar matsalar amincewa da gaskiya.
Ƙungiyar North Central Agenda ta goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027, yayin da ta ce ayyukan gwamnati da sauye-sauye sun amfanar Arewa ta Tsakiya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kafa sabon sansanin sojoji a Kwara domin karfafa yaki da ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ke addabar jihar.
Shugaba Bola Tinubu ya nuna alhininsa kan rasuwar Sheikh Imam Tijani Gbajabiamila. Ya bayyana gudunmawar da marigayin ya bayar ga Legas da Najeriya.
Kungiyar RHGN ta kaddamar da yakin "Kasuwa zuwa Kasuwa" a Ariaria domin neman goyon bayan Tinubu, tana bayyana tasirin manufofin tattalin arziki kafin zaben 2027.
Gwamnatin tarayya ta buɗe tsarin neman bashin komfuta da wayoyi ga 'yan Najeriya ta CREDICORP da Ma'aikatar Sadarwa. Koyi hanyoyin cika fom da waɗanda suka cancanta.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce ayyukan, ƙarfin hali da hangen nesan Tinubu sun sa ba za a kwatanta shi da sauran masu neman shugabancin Najeriya a 2027 ba.
Bola Tinubu
Samu kari