Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kudade domin gyara filin jirgin sama na kasa da kasa na Malam Aminu Kano (MAKIA) da ke birnin Kano.
Bidiyon da ya nuna kwamishinan yan sanda a Lagos, Tijani Fatai a taron City Boy Movement ya haddasa cece-kuce, yayin da NDC ta bukaci a dauki mataki kan halartarsa.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna cewa da gaske yake yi wajen sake neman tazarce. Tinubu ya nuna cewa ba zai sassautawa 'yan adawa ba.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Kabiru Gaya ya bayana abubuwan da suka jawo aka tattauna tsakaninsa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a Abuja
Sanata Oluremi Tinubu ta ce babu wani ɗan Najeriya da ya kamata ya kwana da yunwa yayin da gwamnatin tarayya ke faɗaɗa shirin tallafa wa masu buƙata.
Kakakin ADC, Bolaji Abdullahi, ya ce za a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu alhakin duk wani abu da ya samu Nasir El-Rufai, yana zargin an tsare shi ne saboda siyasa.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga da Kabiru Gaya da aka hango a wajen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai yi wa jam'iyyar NDC dadi ba.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarni ga jami'an tsaro game da harin da ya kashe mutane kusan 30 a jihar Kaduna.
A labarin nan za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya gano dalilan da su ka jawo ana samun asarar rayuka a kasar nan a mulkin Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari