Bola Tinubu
Peter Obi ya soki salon sadarwar Tinubu, yana mai cewa shugaban ƙasa ya kamata ya riƙa magana kai tsaye da ‘yan Najeriya kan halin da ƙasar ke ciki.
Tsohon SGF, Babachir David Lawal ya ce Bola Tinubu ya taimaka wajen ɗaukar nauyin kamfen ɗin Buhari a 2015 bayan kamfen ɗin ya fuskanci matsalar kuɗi.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ba Bola Ahmed Tinubu shawara game da takarar a babban zaben 2027.
Sanata Rufai Hanga ya gana da Bola Tinubu tare da Sanata Barau da Kabiru Gaya, abin da ya ƙara ƙarfafa jita-jitar cewa zai sauya sheƙa daga NDC zuwa APC kafin 2027.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa ta inganta tsaro, ilimi, ababen more rayuwa da tattalin arzikin Najeriya yayin da ake tunkarar 2027.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da shugabannin jam'iyyar Accord sun nuna goyon bayansu ga tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027.
Halima Shehu ta roƙi Tinubu ya umarci EFCC ta fitar da rahoton binciken da ta yi, tana cewa hakan zai wanke sunanta daga zarge-zargen da aka yi mata.
Babachir Lawal ya yi ikirarin cewa Muhammadu Buhari bai goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaben fitar da gwani na APC a 2023 ba saboda addini da dabi'u.
Dan majalisar Amurka, John James ya bukaci a saki Nnamdi Kanu ko a sake masa shari'a, yana gargadin yiwuwar rage tallafin Amurka ga kasar Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari