Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce tsarin ‘yan sandan jihohi zai kasance da matakan kariya daga cin zarafi, yayin da sarakuna za su taimaka wajen sa ido.
Iyalan marigayi Aguiyi-Ironsi sun bukaci gwamnatin tarayya ta ba su hakuri, diyya da sulhu, suna cewa an kashe shi ba tare da ya aikata laifin ba.
Sanata Aliyu Wadada ya kare gwamnatin Bola Tinubu, yana cewa sai maƙiyin gwamnati ya yi watsi da nasarorin da aka samu a tattalin arzikin Najeriya.
Kanar Mohammed Ma’aji ya bayyana dalilan da suka sa ake zarginsa da shirin juyin mulki, tare da yadda jami'an soja suka yi masa tarko suka kama shi.
Sarkin Ibadan, Mai Martaba Rashidi Ladoja ya yabawa Tinubu kan yaƙi da satar mutane, yana cewa kin biyan kuɗin fansa ta taimaka wajen ceto mutanen Oyo lafiya.
Festus Keyamo ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na 2027 tamkar nadin sarauta ne ga Bola Tinubu, yana mai cewa APC ba ta ganin barazana daga Atiku ko Peter Obi.
A labarin nan, za a ji cewa wakilan yan kasuwa da gwamnatin Kano sun samu zama da Goerge Akume a kan tuna wa shugaban kasa Bola Tinubu tallafin da ya y i alkawari.
A labarin nan za a ji 'dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar hadakar yan adawa ta ADC,Atiku Abubakar ya nemi bayanan motocin alfarma 39 da gwamnati ta ware kudinsu.
Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya ce gwamnatin tarayya za ta bayyana yadda aka kashe kuɗaɗen da aka ceto bayan cire tallafin fetur da na musayar kuɗaɗen waje.
Bola Tinubu
Samu kari