Bola Tinubu
Tsohon Minista a Najeriya, Sule Lamido ya ce tsohon shugaban kasa bai so Bola Tinubu ko Yemi Osinbajo ba a zaben 2023 inda ya ce ya so Ahmed Lawan ya gaje shi.
An kawo ma’aikatun Najeriya da aka shafe watanni babu Ministoci a mulkin APC. A yanzu jihar Filato ba ta da ko Minista guda a majalisar zartarwa.
A cikin shekaru kusan 40, mutane da-dama sun jagoranci NIA wajen aikin leken asiri. A rahoton nan, an kawo jerin sunayen daukacin shugabannin hukumar NIA a tarihi.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya yi magana kan zaben 2027 inda ya ce Bola Tinubu zai yi wahalar kayarwa a zaɓen 2027 da ake tunkara saboda yadda ya kama kasa
Wasu rahotanni sun bayyana cewa ran Bola Tinubu da Nuhu Ribadu ya ɓaci kan rashin kawo bayanai game da zanga-zanga da kwace jiragen sama daga hukumomin DSS da NIA.
Matasan da jami'an tsaro suka cafke a lokacin zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya sun kai ƙara kotu bayan ba da umarnin tsare su na tsawon kwanaki 60.
Mun kawo sunayen shugabannin da hukumar tayi a tarihi daga 1986 zuwa 2024. Shugaban farko da aka yi shi ne Ismail Gwarzo da Ibrahim Babangida ya nada.
Babban malamin cocin nan, Primate Ayodele ya bayyana cewa ya zama tilas ga ƴan adawar ƙasar nan su haɗa kai wuri guda idan suna son kayar da Tinubu a 2027.
Shugaban kungiyar GIGG, Dakta Emeka Kalu ya bayyana Atiku Abubakar a matsayin mutum 1 tilo da zai iya kwace mulki daga hannun Bola Tinubu a zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari