Bola Tinubu
Mun kawo sunayen shugabannin da hukumar tayi a tarihi daga 1986 zuwa 2024. Shugaban farko da aka yi shi ne Ismail Gwarzo da Ibrahim Babangida ya nada.
Babban malamin cocin nan, Primate Ayodele ya bayyana cewa ya zama tilas ga ƴan adawar ƙasar nan su haɗa kai wuri guda idan suna son kayar da Tinubu a 2027.
Shugaban kungiyar GIGG, Dakta Emeka Kalu ya bayyana Atiku Abubakar a matsayin mutum 1 tilo da zai iya kwace mulki daga hannun Bola Tinubu a zaben 2027.
A wannan labarin za ku ji cewa malaman addinin kirista sun shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rungumi dabarun rage tsadar farashin abinci a kasa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce a ganinsa ya kamata ƴan Arewa su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya a zaɓen 2027.
A wannan labarin, za ku ji babbar kotun tarayya da ke zamanta ta Abuja ta aike da mutane 75 da ake zargi da gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu kotu.
A wannan labarin za ku ji shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa za a gudanar da babban taron jam'iyyar a watan Satumba.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar FCCPC ta ba ‘yan kasuwa wa’adin wata daya da su sauke farashin kayayyakin masarufi. Gwamnatin ta ce za ta dauki mataki.
A wannan labarin za ku ji cewa mazauna jihar sun ce yanzu ba sa iya cin abinci sau uku a rana, wannan ya biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci da ake samu.
Bola Tinubu
Samu kari