Bola Tinubu
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Hajiya Salamatu Ahmed a matsayin shugabar hukumar bada lamunin gidaje ta tarayya FGSHLB.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya umurci ma'aikatun gwamnati kan sayen kayan da aka kera a Najeriya domin habaka tattalin arziki.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi wasu yan siyasa a Arewa da kokarin juya baya ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Alhaji Aliko Dangote ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan karin kudin ruwa da kashi 30% inda ya ce hakan zai rusa sana'oi da hana samar da ayyukan yi a Najeriya.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yi wa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu addu'a.
An hango ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike sanye da wata rigar da kudinta ya kai Naira miliyan 3 a warin wani taron kaddamar da tashar motar Mabushi.
An bukaci gwamnatin tarayya da ta sake duba tsarin su Abubakar Tafawa Balewa, Nnamdi Azikiwe, da Sir Ahmadu Bello wajen magance matsalar tattalin arziki.
Tun bayan kai ziyara ga Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina ake zargin Atiku Abubakar da shirya manakisar kwace mulkin Bola Tinubu a 2027.
Gwamnatin Najeriya ta kwace aikin hanyar data hada jihohin Kogi da Edo tun shekarar 2012. Kamfanonin Dantata, Mothercat Ltd da RCC Ltd aka ba kwangilar.
Bola Tinubu
Samu kari