Bola Tinubu
Kungiyar dattawan Katsina ta KSEF ta bayyana damuwa a kan yadda gwamnati ta yi rikon sakainar kashi da batun tsaro da kawo kudurin halasta auren jinsi da dangoginsa.
Tshohon shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Ahmed Lawan ya karyata maganar cewa Bola Tinubu ya kawo wahala Najeriya kuma an gaza masa martani.
Yan Najeriya na tsaka da bayyana rashin gamsuwa da yadda Bola Tinubu ke mulkar kasar, sai ga shi an fara shirye-shiryen ya sake tsayawa takara a 2027.
Shugaban Malaman kungiyar Izala Sheikh Ibrahim Jalo Jalingo ya bayyana cewa za su sake zaben tiketin Musulmi da Musulmi a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Yayin da magana kan fita zanga zanga ke cigaba da daukan hankula, sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dr. Jamilu Zarewa sun bukaci malamai su zauna da Bola Tinubu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Farfesa Ibrahim Maqari ya ce ya na mamakin malaman da ke haramta zanga-zanga a addininance, ya ce babu hadin fatawar da addini.
Gamayyar kungiyar dattawan Arewa maso Gabashin Najeriya ta ja kunnen Sanata Ali Ndume kan sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta yi masa barazana.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta saye motocin noma manya da kanana sama da 3,000 domin bunkasa ayyukan noma a Najeriya. A jiya Laraba aka sanar da hakan.
Manyan malaman addinin Musulunci a Arewacin Najeriya sun rabu gida biyu kan ko ya halasta a fita zanga-zanga saboda tsananin rayuwa da ake fama a kasar.
Bola Tinubu
Samu kari