Bola Tinubu
Dan takarar shugaban kasa, Atiku ya caccaki majalisa kan yadda ta tsige bulaliyarta, Sanata Ali Ndume saboda sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya bayyanawa shugaban kasa Bola Tinubu cewa Ali Ndume yana da gaskiya kan maganar da ya yi ana wahala a Najeriya.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya gargadi matasan Najeriya kan cewa kar su fito zanga zanga kuma ya fadi yadda jami'an tsaro za su yi maganin masu zuga su.
Kungiyoyin kwadago sun amince da tayin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kan mafi karancin albashi na N70,000. Sun bayyana dalilin yin hakan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana N70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi da za a rika biyan ma'aikatan Najeriya yayin da ya dauki muhimman alkawura.
Biyo bayan magana da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi a kan tsige Sanata Ali Ndume, matasa sunyi martani mai zafi kan lamarin inda suka bukaci yin zanga zanga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da shugabannin kungiyoyin kwadago a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Za su tattauna kan mafi karancin albashi.
Bayan tsige Sanata Ali Ndume da majalisa ta yi a jiya Laraba, an nada shi sabon mukami na lura da kwamitin harkokin bude ido a Najeriya. Godswill Akpabio ne ya sanar
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya sake bayar da wani sabon umarni dangane da adadin shekarun da ake bukatar dalibai su kai kafin shiga manyan makarantu.
Bola Tinubu
Samu kari