Bola Tinubu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ta hannun ofishin yaɗa labaransa ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sa baki a rikicinsa da EFCC.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun mininstan shari'a, Lateef Fagbemi ta musanta batun cewa wata kotu ta umarci a kwace kudadenta a kasar Amurka.
Yayin da ake cigaba da rigima kan farashin man fetur tsakanin kamfanin NNPCL da matatar Aliko Dangote, Gwamnatin Tarayya ta fadi matsayarta kan haka.
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya umarci fara bincike kan zargin cin hanci a gidan yari bayan dan daudu, Bobrisky ya fasa kwai lokacin da ya ke can.
Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alƙalan Najeriya bayan bukatar shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Babban Bankin Najeriya na CBN ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da lalata tattalin arzikin Najeriya. CBN ya ce Buhari ya ruguza tattalin arziki.
Fadar shugaban kasar ta kawo karshen jita-jitar da ake yadawa inda ta sanar da cewa Shugaba Bola Tinubu zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Bayan wasiƙar da Bola Tinubu ya aika, majalisar dattawa ta fara aikin tantance sabuwar shugabar alkalan Najeriya watau CJN, Mai Shari'a Kekere-Ekun a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta amince da kwangilar N158bn ga kamfanin Dangote domin gina tituna daga tashar Lekki Deep Sea zuwa babbar hanyar Shagamu-Benin.
Bola Tinubu
Samu kari