Bola Tinubu
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan shirin hana 'yan kasa yin zanga-zanga.
Majalisar wakilai ta yi karatu na biyu ga kudurin da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura kan canza fasalin aikin sufeton yan sandan Najeriya da ake shirin yi
Babban Sufeto-Janar na rundunar 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya ja kunnen masu fakewa da zanga-zanga domin tayar da rikici a fadin kasar nan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Dele Momodu ya caccaki Bola Tinubu kan yiwa Najeriya kallon jihar Legas da zabo ministoci marasa kwarewa a mulkinsa.
Shugaban bankin Afrika (AfDB), Akinwumi Adesina ya ce fadi-in-fada da ke wakana tsakanin attajirin nahiyar nan, Aliko Dangote da gwamnatin tarayya babbar illa ce.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon mafi karancin albashin ma'aikata wanda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika a gabanta.
Tsohon Ministan wasanni da ci gaban matasa a gwamnatin Buhari, Sunday Dare ya shawarci matasan kasar nan a kan hanyar samun saukin halin da ake ciki.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
Kungiyar rajin wanzar da zaman lafiya da ci gaba ta ANPPD ta shawarci masu shirin zanga-zanga da su dauki wani mataki na daban kafin daukar matakin.
Bola Tinubu
Samu kari