Bola Tinubu
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya da dauki sabon mataki kan yanke hukunci ga yan ta'adda.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin yaƙin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Daniel Bwala ya koma jam'iyyar APC mai mulki, ya gana da Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya ja wasu yan gwagwarmaya cikin gwamnati da suka kasance suna shiga zanga zanga a baya amma suke adawa da zanga zanga a yanzu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan rigimar matarar Aliko Dangote inda ya ce abin takaici ne yadda ake ta cece-kuce kan sahihancin matatar.
Sarkin Benin wanda ake kira da Oba na Benin, Oba Ewaure II ya i kira ga matasan da suka shirya yin zanga zanga a watan Agusta su ba Tinubu lokaci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ko kadan bata son matasa su gudanar d azanga-zanga a fadin kasar nan, saboda wasu za su iya tayar da rikici a kasa.
Matar marigayi tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, Mariam Abacha da babban dansa, Mohammed Abacha sun dauki matakin bayan kwace kadarar mahaifinsu a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga masu shirin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar nan da su kwantar da hankulansu. Gwamnatin ta ce a kara mata lokaci.
Gwamnatin tarayya ta shirya kashe maƙudan kuɗi kusan N2trn a gina titin Legas zuwa Kalaba da wasu muhimman tituna a faɗin ƙasar nan a kasafin 2024.
Bola Tinubu
Samu kari