Bola Tinubu
Kalu Aja ya kawo shawarar karya abinci a cikin 'yan watanni. Idan ‘yan kasuwa su ka samu $1 a kan N2000, masanin tattalin arzikin ya ce abinci zai sauko.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama tsara yadda zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul, wasu majiyoyi sun bayyana iya abin da suka sani.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi waje da Heineken Lokpobiri daga kan mukaminsa.
Wasu kayan da ake shigo da su daga ketare za su rage tsada kwanan nan. Akwai kaya 60 da gwamnati ta cirewa VAT domin kawo saukin tattalin arziki.
Bayan matsin lamba daga ƴan majalisar wakilai, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ba kakakin majalisa Tajudeen Abbas lambar girma ta GCON.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano da ke wakiltar Tudun Wada/Doguwa, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya mayarwa Rabiu Musa Kwankwaso martani kan zaben 2027.
Nuhu Ribadu, mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, ya yi kamanceceniya kan tsaro tsakanin gwamnati mai ci da ta tsohon Shugaba Muhammadu Buhari.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jajantawa waɗanda hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a jihar Neja, ya umarci a gano dalilin yawaitar haɗurra a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari