Bola Tinubu
Masu zanga-zanga sun fara yin awon gaba da kayan jama'a a wasu sassa na jihar Kaduna yayin da zanga-zanga ta fara tsananta a rana ta biyar. Bidiyo ya fita.
Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta yi martani mai zafi ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan maganganun da ya yi ranar Lahadi kan matasa masu zanga zanga.
Tun bayan jawabin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ga 'yan kasar nan aka samu masu ganin rashin ingancin jawabin saboda kin duba koken 'yan kasa.
Tsohon shugaban kasan Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya musanta cewa ya fi son mulkin soja fiye da na dimokuradiyya a kasar nan.
Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai yi magana kan ta’asar da ‘yan sanda ke yiwa masu zanga-zangar yunwa a kasar nan ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen matasan Najeriya da kada su bari a yi amfani da su domin kawo cikas ga mulkin dimojuradiyyar kasar nan.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya roki al'ummar jihar da su zauna lafiya tare da ba su tabbacin Bola Tinubu zai kawo karshen matsalolin kasar.
Gamayyar wasu kungiyoyin farar hula a jihar Katsina sun caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan jawabin da ya yi dangane da zanga-zangar da ake yi a kasa.
Tsohuwar shugabar hukumar raya Neja Delta (NDDC), Ibim Semenitari ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya magance tsadar abinci domin talaka na shan wuya.
Bola Tinubu
Samu kari