Bola Tinubu
Gwamnatin Bola Tinubu ta fadi me yasa ta gaza kama Yahaya Bello bayan EFCC na nemansa ido rufe. Tinubu ya ce yan sanda da DSS ba za su iya taimakon EFCC ba.
Wani lauya ya tono kuskuren Bola Tinubu wajen nada ministoci da ya yi karo na biyu bayan korar wasu ministoci. Lauya ya ce Tinubu ya karya doka kan nada ministoci.
Tsohon ministan gidaje da raya birane, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya gana da tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau da Sanata Kawu Sumaila a gidansa.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa an sallami Betta Edu daga mukamin minista.
Fadar shugaban kasa ta hannun mai taimakawa Bola Tinubu kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ta ce shugaban kasan yana jin zafin halin da ake ciki.
A ranar Laraba Bola Tinubu ya tabbatar da korar ministoci 5 daga aiki tare da naɗa wasu sababbi, ya masu fatan alheri a duk lamurran da suka tasa a gaba.
Sahugaban PDP ya ce wahalhalun da 'yan Najeriya ke ciki na da nasaba da rashin kwarewa da halin ko in kula na shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Wani babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bukaci 'yan Arewa da su marawa Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima baya a zaben 2027.
Wata kungiya karkashin jam'iyyar APC ta soki korar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdullahi T. Gwarzo daga cikin majalisar ministocinsa.
Bola Tinubu
Samu kari