Bola Tinubu
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan kama yaran zanga bayan kai musu ziyara a asibiti domin duba lafiyarsu. Sarkin ya buƙaci a daina kama yara.
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano matsalar da ke jawo yawan lalacewar wutar lantarki a Najeriya bayan kasa ta sake fadawa duhu a karo na 10 a shekarar 2024.
A wannan labarin za ku ji. Ruwa sugaban cocin Adoration, Rabaran Ejike Mbaka, ya bayyana damuwarsa kan hauhawar farashin man fetur a kasar nan da ke jawo yunwa.
Matasa masu yiwa ƙasa hidima wanda aka fi sani da NYSC sun ce har yanzun gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin karain alawaus zuwa N77,000 a wata.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tarbi yara 39 da gwamnatin Bola Tinubu ta sako kan zargin tsunduma zanga-zanga inda aka ba su kyautar N100,000 da sababbin wayoyi.
Gwamnonin jihohin Arewa 19 sun yi ta'aziyyar rasuwar hafsan rundunar sojojin ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, wanda ya rasu bayan fama da jinya.
Lauyan yaran nan 73 da gwamnatin Tinubu ta cafke daga Kano bisa zargin yunkurin kifar da ita, Barista Hamza Nuhu Dantani ya bayyana yadda gwamnan ya kawo masu agaji
Ministan tsaro a Najeriya, Badaru Abubakar da Bello Matawalle sun yi alhinin mutuwar hafsan sojojin Najeriya inda suka jajantawa Shugaba Bola Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya dage taron majalisar zartarwa tare da ba da umarnin sauke tutoci a fadin kasar nan bayan mutuwar hafsan sojojin kasan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari