Bola Tinubu
Bayan shafe kwanaki biyu ana bukukuwan jana'iza, an birne gawar marigayi hafsan sojojin ƙasa ta Najeriya, Taoreed Lagbaja a gaban manyan ƙasa a Abuja.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna, Shehu Sani ya ji dadin yadda ofishin mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro ke gudanar da aikinsa a kasar nan.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce naɗin COAS Laftanar Janar Taoreed Lagbaja na ɗaya daga cikin naɗe-naɗe mafi kyau da ya yi bayan hawansa mulki.
A wannan rahoton za ku ji yadda rahoton hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana cewa an samu hauhawar farashi a fadin kasar nan a watan da mu ke ciki.
Bola Tinubu ya halarci taron kasashen Musulmi a Saudiyya. Mun kawo muku tarihi da dalilin kafa kungiyar kasashen Musulmi ta duniya da Najeriya ke ciki.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa miliyoyin 'yan Najeriya ne za su amfana da shirye shiryen Shugaba Bola Tinubu na dogon lokaci. Minista Mogammed Idris ya fadi haka.
Sabon karamin Ministan gidaje da raya karkara, Yusuf Abdullahi Ata ya fara guda daga cikin ayyukan da ya sa gwamnatin Bola Tinubu ta nada shi mukamin.
Fadar shugaban kasa ta ce za ta daina musayar yawu da tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, inda ta ce yan Najeriya ne yanzu a gabanta.
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da shirin karbo rancen $2.2 biliyan domin habaka tattalin arziki, tare da shirin tallafin gidaje mai rahusa ga ‘yan kasa.
Bola Tinubu
Samu kari