Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kori shugabar hukumar fansho ta ƙasa watau PTAD watanni 13 bayan sabunta naɗinta, ya maye gurbin da mace.
Majalisar wakilai ta fara bahasi kan kudirin haraji da Bola Tinubu ya tura mata. Majalisar ta ce za ta duba wuraren da ya kamata ta gyara yayin zaman da ta yi.
Karamin ministan gidaje da raya birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya ja kunnen Rabiu Musa Kwankwaso kan yin kalaman da za su iya haifar da tashin hankali.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Olusegun Obasanjo kan cewa Bola Tinubu ya gaza da ya yi. Fadar shugaban kasa ta ce Tinubu na gyara matsalolin Obasanjo
Babban malamin nan, Emeritus Archbishop na Abuja ya bukacu shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wa yan Najeriya aiki ba tare da nuna fifiko ba.
Dan majalisar dokokin Najeriya ya ce gwamnoni sun fara barazanar hana tikitin takarar 2027 ga duk dan majalisar da ya amince da kudirin haraji na Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin zuwa kasar Brazil a daren ranar Lahadi. Shugaba Tinubu zai halarci taron kasashen G20 a Brazil.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben gwamnan jihar Ondo wanda aka yi a jiya Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben Ondo inda ya ce saura su kwace jihohin Osun da Oyo.
Bola Tinubu
Samu kari