Bola Tinubu
A Najeriya ana karrama mutanen da suka ba da gudunmawa wajen ci gaban kasa da lambobin yabo na kasa. Wannan karramar ta kan shafi 'yan kasashen waje.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sunayen mutum 3 da ya naɗa a matsayin RECs na hukumar INEC ga majalisar dattawan Najeriya domin tantance su.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya nemi gwamnatin tarayya da ta yi wa yan Najeriya bayanin kan rashin cin moriyar arzikin da ake samu a bangaren gas da fetur.
Shugaba Bola Tinubu ya aikawa majalisar tarayya sako, ya neman amincewarta na karbo bashin N1.7trn domin cike gibin kasafin kudin 2024 na Naira tiriliyan 9.7.
Shugaban kasar Paraguay ya kamu da rashin lafiya ana taron da Bola Tinubu ya halarta a kasar Brazil. Shugaban kasa Santiago Pena na karbar magani a asibiti.
Ministan kudi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na iya bakin kokarinta wajen kyautata rayuwar ƴan Najeriya.
A wannan rahoton, gwamnatin tarayya ta ce jama'a sun fara ganin ayyukan dakarun sojojin kasar nan wajen korar yan ta'addan Lakurawa daga Najeriya.
Yan majalisar dokokin Arewa sun fara sukan kudirin haraji na Bola Ahmed Tinubu da ya aika majalisa. Yan majalisar sun ce kudirin zai cutar da yankin Arewa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce Najeriya ta amince ta shiga sabuwar kungiyar kawancen kasashen duniya saboda cimma burinta na kawar da yunwa da talauci.
Bola Tinubu
Samu kari