Bola Tinubu
Sanata Jimoh Ibrahim daga Ondo ta Kudu ya bukaci Olusegun Obasanjo ya yi shiru da bakinsa duba da yadda gwamnatin Bola Tinubu ke inganta Najeriya.
Majalisar dattijai ta yi amfani da sashe na 157 (1) na kundin tsarin mulkin kasar domin korar Yakubu Danladi Umar a matsayin shugaban kotun da’ar ma’aikata ta CCT.
Ministar harkokin mata, Imaan Suleiman-Ibrahim ta ce gwamnatin tarayya za ta kashe Naira biliyan 112 domin tallafawa shirin samar da tsaro a makarantu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci shugabannin Arewa da su zauna su nemo hanyoyin magance matsalolin da yankin ke fuskanta. Tinubu ya ce ba abin wahala ba ne.
Fitaccem lauya, kuma mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Barista Abba Hikima ya jagoranci maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a gaban kotu kan cin zarafi.
A rahoton nan, za ku ji Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya mika bukata ga gaban majalisar wakilan kasar nan kan marigayin dan majalisa, Ifeanyi Ubah.
Shugabannin Ibo sun fara kira kan a roki Tinubu ya saki kasurgumin dan ta'adda, Nnamdi Kanu. Sanata Rochas Okorocha ne ya yi kira ga Sanata Godswill Akpabio
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta kai matakin cigaban da ake bukata ba sai an samu cigaban tattalin arzikin shiyyar Arewa.
Matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, Hajiya Hadiza Isma El-Rufai ta kalubalanci danta, Bashir bayan ya caccaki fadar shugaban kasa.
Bola Tinubu
Samu kari