Bola Tinubu
A wannan labarin, za ku ji cewa fadar shugaban kasa ta bayyana cewa an kammala shirye-shiryen sayar da matatun mai huɗu mallakar gwamnati domin kara tace mai.
Tsohuwar Minista Uju Kennedy-Ohanenye ta koma kotu bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kore ta daga aiki, inda ta bayyana kudirinta na tabbatar da adalci.
Mambobin kwamitin Sanata SanI Musa da Hon Abiodun Falake sun bayyana ra’ayinsu ne yayin Nazari kan daftarin kashe kudin gwamnati tsakanin 2025-2027.
Yayin da ake zargin malamai da ci da addini, Sheikh Kabiru Gombe ya yi magana kan lamarin inda ya ce Bola Tinubu da Kashim Shettima sun fi kowa ci da addini.
Sanata Enyinnaya Abaribe, mai wakiltar Abia ta Kudu, ya yi ikirarin cewa majalisar tarayya ba ta ba Tinubu izinin sayen sabon jirgin shugaban kasa ba.
A ranar Laraba, 27 ga watan Nuwambar 2024 ne ake sa ran Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin Naira tiriliyan 48 na 2025 gaban majalisar tarayya.
Jam'iyyun adawa da dama a Najeriya sun shirya yin wata irin haɗaka mai ƙarfi domin tunkarar zaben 2027 da kuma kifar da Bola Tinubu duba da tsare-tsarensa.
Sanata daga jihar Abia, Enyinnaya Abaribe ya ce Peter Obi da zai yi rashin adalci da son zuciya ba da shi ya zama shugaban ƙasa a 2024, ya ce Tinubu ɗan son rai ne.
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya fara mika tallafin tirelolin abinci da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aiko ga mutanen jihar da ambaliya ta shafa.
Bola Tinubu
Samu kari